Kashi na 49 – Tsakiyar Berlin | Radio D Teil 2 | DW | 18.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Radio D Teil 2

Kashi na 49 – Tsakiyar Berlin

Su Paula da Philipp da Jan da Josefine sun kawo karshen ziyarar karin iliminsu ta cikin Berlin, sun kuma sami wani abinci mai sa santi a lambun Tacheles Art House. A nan ne Josefine ta kulla wani kawance.

Gararamba na iya sa ka jin yunwa, don haka wadannan 'yan jarida na Radio D za su so su ci wani abu. Sai da suka dan tattauna kafin su tsayar da inda za su je. A Tacheles Josefine ta hadu da wani mai zane-zane wanda yake gumaka daga tarkace, wanda a wurinsa ta sami labarin tarihin Tacheles.
A daya bangaren kuma, masu saurare sun koyi ganga dogarau da ilimin gina jumla da taimakon Farfesa.

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa