Kashi na 40 – Kafar samun labarai | Radio D Teil 2 | DW | 17.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Radio D Teil 2

Kashi na 40 – Kafar samun labarai

Wani abu ya fado a zuciyar Paula da Philipp, shi ya sa ma suke son su san irin abin da kwararru a kan fitilu masu mugun haske ke aikatawa a garin Jena. Tuni ma sun san inda za su samo labarinsu.

Paula da Philipp sun je kamfanin fitilun don su yi bincike. Yin hira a wurin zai taimaka musu da amsoshin da suke nema. Sai dai kuma kakakin kamfanin ya kore su, ya ki ya ba su bayanai. Amma sai 'yan jaridun suka gudanar da nasu binciken a asirce kuma suka zama ganau da idonsu.
A nan ma dai Farfesa ya nuna shi ya fi kakakin kamfanin karadi, inda ya yi bayanin magana ta yau da kullum, musamman yadda ake takaita maganar baka.

Kwafa