Kashi na 27 – A Ofishin Tace Shirin | Radio D Teil 2 | DW | 17.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Radio D Teil 2

Kashi na 27 – A Ofishin Tace Shirin

Duk wadanda suka fara saurare daga zango na biyu na Radio D na da damar su fahimci yadda hayaniyar ofis take idan suka saurari wannan kashin na shirin.

Kowa dai sai doki yake a cikin wannan ofis na Radio D: Domin kuwa editocin shirin, Philipp da Paula, da mai kula da ofis, Josefine, da 'yar mujiyar nan Eulalia, da kuma kwamfutar nan Compu, duk sun sami wasikar imel daga tsohon abokin aikinsu, Ayhan. Tun bayan da ya bar Berlin don kula da mahaifinsa, sai ya shiga wani hali. Shi kuwa Philipp yana cikin annashuwarsa.
Za mu ji kuma yadda Farfesan da kan amsa tambayoyin masu saurare, yake bayani a kan dabarun sauraren shirin ga sababbin masu saurare a zango na 2 na shirin namu.

Kwafa