Kashi na 25 – Tarbar jiragen ruwa | Radio D Teil 1 | DW | 17.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Radio D Teil 1

Kashi na 25 – Tarbar jiragen ruwa

'Yan jaridar sun yi kokarin gano ma'anar kalmar "getürkt", don haka suka kai ziyara wata gabar teku, inda kowane jirgi da irin tarbar da ake yi masa.

A gabar tekun Willkomm-Höft, ana tarbar kowane jirgi ne da taken kasar da yake dauke da tutarta. A wasansu na rediyo, Paula da Philipp sun duba asalin wannan al'ada, wadda za a iya danganta ta da ma'anar kalmar "getürkt."
A daya bangaren, Ayhan yana can a ofis yana karanta littafi a kan mujiyoyi, kafin lokaci ya yi. Tun da Eulalia ba ta iya karatu ba, Ayhan ne yake karanta mata. Wannan kashin ya fi ba da karfi a kan dafa-goshi, da kuma yadda kalmar aikatau ke sauya ma'ana idan aka sauya dafin.

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa