Kashi na 24 – Daga teburin edita | Radio D Teil 1 | DW | 17.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Radio D Teil 1

Kashi na 24 – Daga teburin edita

Mujiya Eulalia ta taimaka wajen sa Paula da Philipp kan hanya. Sun gano cewa ashe abokan aikinsu da ke aiki a jaridar Hamburg na da hannu a cikin wannan al'amari.

Paula da Philipp da mujiya Eulalia sun gano cewa ashe jaridar Hamburg ce ta shirya wannan abu a gabar teku domin su yi cinikin jaridarsu. Daga baya Philipp da Paula sun samu sabani a kan yadda za a yi amfani da wata kalma ta musamman. Philipp na fatan cewa gayyatar da aka yi masa zuwa tashar jirgin ruwa ta Willkomm-Höft zai kwantar wa da Paula hankali.
Da Philipp ya mai da hankalinsa ga yadda yake zabar kalmominsa, da hakan bai bata wa Paula ba. Dafi a goshin kalmar aikatau ba tsawo ke gare shi ba, amma kuma na iya sauya ma'anar kalmar. Don haka yana da kyau a lura da cewa wasu dafe-dafen ana raba su daga tushen aikatau.

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa