Kashi na 22 – Batcaccen dan sululun ruwa | Radio D Teil 1 | DW | 17.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Radio D Teil 1

Kashi na 22 – Batcaccen dan sululun ruwa

Philipp da Paula sun bi sawun kifin "shark" inda suka gano abubuwan ban-mamaki. Ga allon wasa amma kuma ba mahayinsa a gabar tekun, kuma wani labari a cikin wata jarida ya dauki hankalinsu.

Da suka bar wajen hayaniyar da ake ciki, sai 'yan jaridar suka shiga binciken ko za su ga kifin. A yayin da suka ga wani bangare na allon sululun kan ruwa, sai suka razana. Sai kuma suka ga hoton kifin a cikin wata jaridar Hamburg, ga kuma hoton abokan aikinsu, Laura da Paul fuskokinsu cike da fargaba. To, ko ta yaya za a fahimci wannan lamarin?
A cikin wannan kashi za a jaddada bayani a kan wakilan suna "sie" da "er", wadanda za a iya amfani da su wajen wakiltar sunayen mace ko namiji, wanda tuni aka yi bayanin haka.

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa