Kashi na 18 – Bincike cikin dare | Radio D Teil 1 | DW | 17.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Radio D Teil 1

Kashi na 18 – Bincike cikin dare

Paula da Philipp suna so su kai ga karshen al'amarin na rikidar amfanin gona, don haka za su bi dare su yi bincike.

Mai gonar da wannan da'irar amfani mai ban mamaki take, yakan caji masu yawon bude ido har Euro 5 don ya ba su damar daukar hotuna a gonar. Can ga Philipp da Paula sun yi sansani a cikin daji cikin dare suna jiran aljanun samaniyar nan su fito. A maimakon haka sai suka ga wadansu mutane biyu da wani inji. Ko su ne suke yi wa amfanin gonar da'ira don su jawo hankalin 'yan yawon bude ido? A karshe dai, babu wasu aljanun samaniya da suka fito, wanda hakan ya dada rikita al'amarin. Wannan kalmar aikatau ta "machen" ba ta da rikitarwa kamar abubuwan da suke faruwa a wannan gonar hatsi. A wannan kashi, Farfesa zai nuna muku hanyoyin da za ku yi amfani da wannan kalma.

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa