Kashi na 15 – Shigar bikin gargajiya | Radio D Teil 1 | DW | 17.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Radio D Teil 1

Kashi na 15 – Shigar bikin gargajiya

Paula da Philipp sun sake kawo rahoto a kan bikin gargajiya daga cikin gari. Sun ga shiga iri-iri har ma suka koyi wadansu kare-karen Jamusanci a hanya.

Da aka koma ofis kuma, Paula ta dauki fansa a kan Ayhan, kuma abin mamaki ta hanyar bikin gargajiyar. Ana tsaka da biki a can cikin gari, sai Philipp da Paula suka kawo rahoto a kan shiga iri-iri da suka gani. Sun kuma hadu da Papageno na cikin wasan sarewar nan na Mozart "The Magic Flute", da Icarus, jarumin nan na tatsuniyoyin Girkawa.

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa