Kashi na 12 – Wasikun masu saurare | Radio D Teil 1 | DW | 17.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Radio D Teil 1

Kashi na 12 – Wasikun masu saurare

In akwai abin da ba ku fahimta ba, yana da kyau ku dinga tambaya. Farfesa zai amsa tambayoyin da masu sauraren Radio D suka aiko a kan shirye-shiryen da suka gabata.

Masu saurare na aiko da tambayoyinsu, shi kuma Farfesa na amsawa, yana bayani a kan kowace tambaya. Wannan wata dama ce ga masu saurare su yi bitar bayanin da suka samu, ko su fadada iliminsu, ko kuma su yi tambaya a kan wani abu da suke son sani.
Sai ku saurari wadannan tambayoyi daga masu saurarenmu da yadda Farfesa zai amsa kowacce. Wace hanyar gaisuwa ce ta fi dacewa da wani yanayi na musamman?

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa