Kashi na 11 – Mujiya mai magana | Radio D Teil 1 | DW | 17.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Radio D Teil 1

Kashi na 11 – Mujiya mai magana

Daga ina wannan suna, wato Eulalia, ya fito ne? Su Compu da Ayhan da Josefine sun nazarin ma'anar sunan kuma sun fitar da amsoshi da dama. Akwai wani abokin aikinsu mutumin kasar Spain da ya taimaka musu.

Mujiya Eulalia tana so ta san ma'anar sunanta. Wakilan Radio D sun dukufa inda suka gano sunan ya fito ne daga kasar Girka. Carlos da yake aiki a bangaren Sifaniyanci ya bayar da bayani mai ma'ana a kan al'amarin. Ya san wani waliyyi mai wannan sunan.
Amma kuma duk da haka, wadannan wakilai suna da dimbin tambayoyi da za su amsa. A wannan kashin za ku ji an yi tambayoyi ba tare da an yi amfani da kalmomin tambaya ba. Muhimman abu kawai shi ne karin murya.

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa