Kashi na 08 – Gano bakuwar fuska | Radio D Teil 1 | DW | 17.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Radio D Teil 1

Kashi na 08 – Gano bakuwar fuska

A can fadar Neuschwanstein, Paula da Philipp sun yi wa sarki mai jiran gado Ludwig tambayoyi. A nan Paula ta yi dace ta gano wata makama ta fahimtar wane ne wannan shu'umar bakuwar fuska.

'Yan jaridar sun nemi yin hira da Sarki Ludwig a zahiri, wanda ake ganin ya farfado. Sai dai har yanzu ba a tabbatar da ko wane ne shi ba. Yayin da Paula ta dawo ofis, sai ta ga wani talla a talabijin da ya ankarar da ita. Ta dan san muryar cikin tallan. Ba za ka fadi abin da ka fi so ba tare da bayyana me ko wanda kake so ba. Kalmar aikatau ta "lieben" ta zo ne a sigar aikau. A wannan kashin, za a fara gabatar muku da yadda sigar aikau take.

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa