Kashi na 05 – Sarki Ludwig yana da rai | Radio D Teil 1 | DW | 17.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Radio D Teil 1

Kashi na 05 – Sarki Ludwig yana da rai

Paula da Ayhan sun yi wa sabon abokin aikinsu maraba da shiga Radio D. Da ma suna da wani aiki na gaggawa: Ana rade-radin marigayi Sarki Ludwig na Bavaria yana da rai, don haka suna son su bincika.

Saurari sauti 15:00

Radio D: Kashi na 05 – Ku saurari kashin (MP3)

Pilipp ya hadu da sababbin abokan aikinsa, da Paula da Ayhan, ya kuma hadu da miskilar maikula ofis dinsu, Josefine. Lokaci ya kure musu, tun da tuni Philipp da Ayhan sun samo aikinsu na farko. Ana rade-radin cewa shahararren Sarkin nan na Bavaria, Sarki Ludwig II, na nan da ransa, duk da zaton da ake masa ya mutu, ta wani yanayi mai ban mamaki a 1886. 'Yan jaridar sun tafi Fadar Neuschwanstein don su bincika labarin, su kuma gane wa idonsu.

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa