Kashi na 04 – Jiran sabon abokin aiki | Radio D Teil 1 | DW | 17.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Radio D Teil 1

Kashi na 04 – Jiran sabon abokin aiki

Jami'an Radio D suna ta jiran Philipp. Wadanda zai yi aiki da su, Paula da Ayhan, suna zaman jira. Sai dai ba Philipp ba alamarsa, ga shi waya ba ta shiga.

A sakamakon rashin kyan yanayi, sai da Philipp ya makara. Ya yi kokarin kiran Paula ta waya don ta san halin da yake ciki, amma bai same ta ba. A karshe, sai Paula da Ayhan suka bar ofis. Wayar da mahaifiyar Philipp ta bugo sai ta dada rikita al'amura.
Philipp ya nemi afuwar makarar da ya yi. A wannan kashi, za ku ji hanyoyin neman afuwa dabam-dabam.

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa