Kashi na 03 – Tafiya Berlin | Radio D Teil 1 | DW | 17.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Radio D Teil 1

Kashi na 03 – Tafiya Berlin

Ga Philipp can ya nufi Berlin. Sai dai saboda rashin kyawun yanayi, tafiyar ba ta sauri. Har abokai Philipp ya yi a hanya.

Philipp dai ya tafi filin jirgin sama na Munich a mota, inda ya yi niyyar shiga jirgin sama zuwa birnin Berlin. A saboda ruwan sama da ake yi kamar da bakin kwarya, sai tafiyar tasa ta tsawaita.
A wannan kashin, za mu ji yadda ma'aikacin shirin Radio D, wato Philipp da mahaifiyarsa, za su gabatar da kansu kamar yadda ya kamata. Za ku ji yadda ake gabatarwar tsakanin 'yan gida da baki.

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa