Kashi 14 – Mayu a dajin Black Forest | Radio D Teil 1 | DW | 17.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Radio D Teil 1

Kashi 14 – Mayu a dajin Black Forest

Duk da tsananin wahalar da Philipp ya fuskanta, sai da ya kokarta ya dauko rahoto daga dajin, kuma ya shiga cikin shagalin da ake yi. Ita kuwa Paula matsala ta samu da jami'an kwastam.

A yayin da Philipp yake holewarsa a bikin gargajiyar, ita kuwa Paula ganin abin take kawai hayaniya. Bayan ta sha wahalar neman Philpp, sai da ta sha wahalar neman motarsa da aka sace. Wannan bikin tsafe-tsafe da ake yi ya ba ta wahala. Ayhan sai da ya zolayi Paula.
Aikin aikatau ta "sein" na da yawa kamar yawan irin shigar da aka yi barkatai a lokacin bikin gargajiyar da kuka gani. A wannan kashin, za ku ga yadda cikamakon kalmomin aikatau suke.

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa