Kasashen Larabawa sun katse hulda da Katar | Siyasa | DW | 08.06.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Kasashen Larabawa sun katse hulda da Katar

Kasashen Saudiyya da Masar da Baharain da kuma Daular Larabawa sun sanar da katse huldar diplomasiyyarsu da kasar Katar a bisa zarginta da tallafa wa kungiyoyin 'yan ta'adda.

Saudi Arabien Gespräche 136th Golf Kooperationsrat GCC Themen Öl Syrien Yemen Salman bin Abdulaziz Sheikh Mohammed bin Rashid al-Maktoum (Getty Images/AFP/Fayez Nureldine)

Sarki Salman bin Abdulaziz na Saudiyya, da Sheikh Mohammed bin Rashid al-Maktoum mataimakin shugaban Daular Larabawa.

Matakin da manyan kasashen Larabawa suka dauka na mai da kasar Katar saniyar ware kan zarginta da goyan bayan ta'addanci na kara jefa al'ummar Larabawan cikin halin rashin tabbas. 

DW.COM