Kasashen duniya sun hada karfi don yakar IS | Siyasa | DW | 21.08.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Kasashen duniya sun hada karfi don yakar IS

Ganin yadda kungiyar ta 'yan Jihadin da ke da'awar kafa daular Musulunci a Iraki da Siriya ke aikata ta'asa, kasashen duniya sun hada karfi da karfe wajen karya alkadarin kungiyar.

Yanzu haka dai dubun dubatan tsirarun kabilu da mabiya addinai suka shiga halin na 'ya su, sakamakon fatattakarsu da ma kisan kare dangi da mayakan IS ke aikatawa a yankunan da suka shiga hannunta da ke arewacin Iraki da wasu sassan kasar Siriya.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin