Kasar Britaniya na fuskantar wani sabon kalubale na cin zarafi matasa a Iraqi | Labarai | DW | 13.02.2006
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Kasar Britaniya na fuskantar wani sabon kalubale na cin zarafi matasa a Iraqi

Gwamnatin Britaniya na fuskantar wani sabon kalubale a dangane da yakin kasar Iraqi. Hakan kuwa ya biyo bayan wani hoton Video ne da aka nuna da sojojin na Britaniya ke duka tare da cin zarafin wasu matasa yan kasar Iraqi. P/M Britaniyan Tony Blair yace gwamnati ta dauki lamarin da matukar muhimmanci kuma ana nan ana gudanar da bincike. Wata jaridar Britaniya ta buga hotunan cin zarafin matasan da sojojin suka yi. Jaridar ta ce an dauki hoon Videon ne a kudancin kasar Iraqi shekaru biyu da suka wuce.