Karuwa matsalar safarar yara don aikatau | Zamantakewa | DW | 18.03.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Karuwa matsalar safarar yara don aikatau

Matsalar nan ta safarar yara kanana daga Arewaci zuwa Kudancin Najeriya ya na kara kamari duk kuwa da kokarin da kungiyoyi da ke rajin kare hakkin dan adam ke yi.

Shirin ya tattauna kan matsalar nan ta safarar yara kanana daga Arewaci zuwa Kudancin Najeriya da sunan aikatau, lamarin da yanzu ke neman ya gagari kundila duk kuwa da fadi tashin da kungiyoyi masu rajjin kare hakkin dan adam ke yi don ganin an dakile wannan dabi'a.

Sauti da bidiyo akan labarin