Karin wuraren tarihi kan jerin na UNESCO | Duka rahotanni | DW | 03.08.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Karin wuraren tarihi kan jerin na UNESCO

Taro na 44 na kwamitin kula da kayan tarihi na UNESCO, a birnin Fuzhou na kasar China, ya kara wasu sabbin wuraren tarihi kan wadanda hukumar ke da su.