Karawa tsakanin Werder Bremen da Hertha Berlin | BATUTUWA | DW | 17.09.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Karawa tsakanin Werder Bremen da Hertha Berlin

Sashen Hausa na DW na gabatar muku da wasannin kwallon kafa na lig-lig na Jamus wato Bundesliga kai tsaye ta rediyo.

Bundesliga Radio Kai Tsaye, a ranar Asabar 19.09.2020, muna dauke da sabon wasa wanda kuma shi ne na farko a kakar Bundesliga ta shekarar 2020/2021. Mouhamadou Awal Balarabe da Lateefa Mustapha Ja'afar za su kasance da ku kai tsaye da misalin karfe biyu da minti 25 na rana agogon Najeriya da Nijar wato karfe daya da minti 25 agogon GMT da Ghana domin kawo muku sharhin wasa tsakanin kungiyoyin Werder Bremen da Hertha Berlin

Za ku iya kama mu a tashoshin abokan huldar DW a yankunanku, da kuma ta hanyar gajeren zango a kan mita 16, Kilohats 15195 da mita 19, kilohaz 15350.

Za kuma a iya sauraronmu kai tsaye ta shafinmu na intanet lokacin da ake wasan, ko kuma a tashoshin abokanan huldar DW da ke a yankunanku a wadannan kasashe:

Najeriya:

BRC    Bauchi

Caliphate FM Sokoto

Dandal Kura  Maiduguri

Freedom Radio        Kano, Dutse, Kaduna

Liberty FM     Kaduna, Abuja

Progress Radio        Gombe

Radio Gotel   Yola

Rima FM 97.1           Sokoto

Platinum FM  Keffi

Prestige FM  Minna

Unity FM         Jos

Nijar:

Alternative      Diffa

Anfani Niamey, Konni, Maradi, Diffa, Zinder

Dallol  Balleyara, Dogondoutchi, Matankari, Tibiri

Damergou     Tanout

Dileram          N'Guigmi

Fara'a Djoundjou, Dosso, Gaya

Gagaraou      Birnin Kazoé

Ikarawa          Bandé

Gaskia           Zinder

Haddin-Kay   Aguié, Dakoro, Magaria, Tagriss

Kaocen          Arlit

Murya Talaka Filingué

Niyya   Konni

Nomade         Agadez

Rounkondoum           Doumega

Saraounia      Konni, Madaoua, Maradi, Tahoua

Shukurah        Matameye, Zinder

Tambara FM Tahoua

Tarmamoua   Tessaoua

Té Bon Sé     Tillabéri

Ghana:

Zuria FM        Kumasi

Senegal:

Radio Dunyaa FM    Tamba