Karawa tsakanin Bayern Munich da Eintracht Frankfurt | BATUTUWA | DW | 15.10.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Karawa tsakanin Bayern Munich da Eintracht Frankfurt

Sashen Hausa na DW na gabatar muku da wasannin kwallon kafa na lig-lig na Jamus wato Bundesliga kai tsaye ta rediyo.

Bundesliga Radiyo Kai Tsaye. A ranar Asabar 17.10.2020, muna dauke da sabon wasa wanda kuma shi ne na farko a kakar Bundesliga ta shekarar 2020/2021. Abdullahi Tanko Bala da Lateefa Mustapha Ja'afar za su kasance da ku kai tsaye da misalin karfe biyu da minti 25 na rana agogon Najeriya da Nijar wato karfe daya da minti 25 agogon GMT da Ghana domin kawo muku sharhin wasa tsakanin Bayern Munich da Eintracht Frankfurt. Za ku iya kama mu a tashoshin abokan huldar DW a yankunanku, da kuma ta hanyar gajeren zango a kan mita 19, kilohats 15195 da kilohats 15350.

Za kuma a iya sauraronmu kai tsaye ta shafinmu na intanet lokacin da ake wasan, ko kuma a tashoshin abokanan huldar DW da ke a yankunanku a wadannan kasashe:

Najeriya:

BRC    Bauchi

Caliphate FM Sokoto

Dandal Kura  Maiduguri

Freedom Radio        Kano, Dutse, Kaduna

Liberty FM     Kaduna, Abuja

Progress Radio        Gombe

Radio Gotel   Yola

Rima FM 97.1           Sokoto

Platinum FM  Keffi

Prestige FM  Minna

Unity FM         Jos

Nijar:

Alternative      Diffa

Anfani            Niamey, Konni, Maradi

Dallol              Balleyara, Dogondoutchi, Matankari, Tibiri

Damergou     Tanout

Dileram         N'Guigmi

Fara'a           Djoundjou, Dosso, Gaya

Gagaraou      Birnin Kazoé

Gaskia           Zinder

Haddin-Kay   Aguié, Dakoro, Magaria, Tagriss

Ikarawa          Bandé

Kaocen          Arlit

Murya Talaka Filingué

Sahara           Agadez

Saraounia      Konni, Madaoua, Maradi, Tahoua

Shukurah       Matameye, Zinder

Tambara        FM Tahoua

Tarmamoua   Tessaoua

Niyya             Konni

Nomade         Agadez

Rounkondoum     Doumega

Té Bon Sé     Tillabéri

Ghana:

Zuria FM        Kumasi

Senegal:

Radio Dunyaa FM    Tamba