Kangararru na shan azaba a Najeriya | Duka rahotanni | DW | 17.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Kangararru na shan azaba a Najeriya

A Najeriya an sake gano wani gidan kangararru a jihar Katsina, inda ake azabtarwa tare da cin zarafin yaran da ake kai wa gidan. A kwanakin baya ma dai an gano irin wannan gida a jihar Kaduna.

A dubi bidiyo 03:28