Kamaru: Mai sarrafa abincin jarirai | BATUTUWA | DW | 02.01.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Kamaru: Mai sarrafa abincin jarirai

'Yar kasuwa Pascaline Nanda ta cimma nasara wajen sarrafa abincin jarirai a Kamaru. Tana kuma son ta fara sayar da abinicn jariran da ta sarrafa da ayabar da ake soyawa wato plantains da masara da kuma kwakwa a wasu biranen nan ba da jimawa ba.

A dubi bidiyo 02:51