Kamaru: Kayan kwalliya daga shara | Himma dai Matasa | DW | 02.08.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Kamaru: Kayan kwalliya daga shara

Ngwane Liz na sha'awar kayan kwalisa - amma matashiyar 'yan kare muhalli daga Kamaru ta tsani yadda masana'antun tufafi ke gurbata muhalli. Saboda haka ta kirkiro da nata salo: Kayan kwalisa daga shara.

A dubi bidiyo 01:33