Kamaru: An yi bikin hadin kan kasa | Duka rahotanni | DW | 21.05.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Kamaru: An yi bikin hadin kan kasa

A yayin da Kamaru ta yi bikin hadin kan kasa tsakanin bangaren Ingilishi da Faransanci inda yara ke nuna annashuwa, a wannan karon matasa sun nuna jimami kan yadda rikicin da yaki ci yaki cinyewa da ya janyo asarar rayuka da dama, lamarin da ya fi taba yara kanana.

A dubi bidiyo 02:50