Kalubalen da ke gaban sabon shugaban Mali | Siyasa | DW | 19.09.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Kalubalen da ke gaban sabon shugaban Mali

Shugaba Ibrahim Boubacar Keita na fuskantar kalubalen maido da zaman lafiya da kuma farfado da tattalin arzikin kasar.

Mali wadda ta shafe shekaru masu yawa tana zaman abar koyi ga sauran kasashen Afirka ta Yamma, to amma juyin mulkin da sojoji suka yi da kuma yakin basasan da ya biyo baya, sun gurgunta al'amura a kasar musamman a yankin arewa, inda har yanzu ake kokarin wanzar da zaman lafiya.

DW.COM