Kalubale bayan haramta zanga-zanga a Abuja | Media Center | DW | 18.07.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

Kalubale bayan haramta zanga-zanga a Abuja

Matakin da rundunar ‘yan sandan Najeriya ta dauka na hana masu zanga-zanga tsayawa a dandalin ‘yanci na birnin Abuja ya haifar da mayar da martani duba da halarcin da tsarin mulki ya bai wa al'umma a kan wannan batu.

Saurari sauti 03:29