Kaduna: Matashiya mai yin sana′ar sake-sake | Himma dai Matasa | DW | 30.01.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Kaduna: Matashiya mai yin sana'ar sake-sake

Wata matashiya a jihar Kadunan Najeriya mai suna Hauwa'u Musa Abdullahi ta rungumi sana'ar sake-sake, inda ta ce sana'ar na rufa mata asiri har ma tana tallafa wa wasu.

A dubi bidiyo 01:24