Kaduna: Matashi ya kirkiro na′urar auna ruwan fanfo | Himma dai Matasa | DW | 24.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Kaduna: Matashi ya kirkiro na'urar auna ruwan fanfo

Wani matashi a Kaduna ya kirkiro na'urar da za ta rinka auna adadin ruwan fanfo da mazauna birane ke sha a kowane wata. Matashin dai ya karanci kimiyyar halittu ne a jami'a amma kuma ga shi yanzu ya zama tamkar injiniya.

A dubi bidiyo 01:38