Kaduna: Matasa masu sana′ar sayar da kwadi | Media Center | DW | 12.09.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

Kaduna: Matasa masu sana'ar sayar da kwadi

A wani mataki na yaki da zaman kashe wando tsakanin matasan Kaduna wasu gungun marasa aiki na yin sana’ar kamun kwadi daga rafin Kadunan wanda suke sayar da su.

A dubi bidiyo 02:53