Kaduna: Gasar wasannin Bundesliga | Zamantakewa | DW | 13.12.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Kaduna: Gasar wasannin Bundesliga

An kammala wasannin gasar cin kofi da sauran kyaututtuka na sada zumunta da zaman lafiya tsakanin manyan kungiyoyi kwallon kafa guda 10 a Kaduna wadanda Tashar Freedom Radio da DW Radio suka shirya. Yan wasan FC Sun Shine ne suka lashe kofin gasar.

Saurari sauti 03:10