Juliana Rotich ta samu lambar yabo ta Jamus | BATUTUWA | DW | 23.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Juliana Rotich ta samu lambar yabo ta Jamus

Juliana Rotich ta samu lambar yabo da kasar Jamus ke bai wa 'yan kasashen Afirka da suka yi fice a fanni dabam-dabam na cigaban rayuwa, Juliana ta samu lambar girmamawar ta bana kan yunkurinta na samar da yanar gizo ga marasa dama da koyar da matasan Kenya dabarun samu aiki ta fasahar zamani.

A dubi bidiyo 04:02