Jiran tsammani wa Rabbuka a Chibok | Siyasa | DW | 16.04.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Jiran tsammani wa Rabbuka a Chibok

A cikin daren ranar 14 ga watan Afrilun shekarar 2014 Boko Haram ta sace 'yan mata fiye da 200 daga wata makarantar sakandare na garin Chibok.

A cikin daren ranar 14 ga watan Afrilun shekara ta 2014 mayakan kungiyar Boko Haram suka sace 'yan mata fiye da 200 daga wata makarantar sakandare na garin Chibok da ke jihar Borno ta arewa maso gabashin Najeriya, kuma har yanzu iyaye da 'yan'uwansu na zaman jiran tsammani wa Rabbuka.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin