1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jan aikin da ke gaban sabon Sakataren AU

March 14, 2017

Sabon Sakataren Zartsawa na Kungiyar Tarayyar Afirka Moussa Faki Mahamat ya kama aiki a cibiyar AU da ke Adis Ababa. Tuni masana suka bayyana kalubalen da zai fuskanta a fuskar tsaro da hadin kan kasashen nahiyar.

https://p.dw.com/p/2ZAG2