1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jamus: Zaman juyayi bayan kisan kyamar baki a Hanau

Gazali Abdou Tasawa
February 20, 2020

A kasar Jamus adadin mutanen da suka mutu a cikin harin da wani dan bindiga ya kai a daren Laraba a wani shagon shan shayi da shisha ya karu zuwa 11, a yayin da wasu da dama suka ji rauni.

https://p.dw.com/p/3Y4Fb