Jamus ta dauki kofin duniyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 video07/14/2014July 14, 2014A wasan karshe na gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya Jamus ta doke Argentina, abinda ya bata nasarar daukar kofin. Kasar ta kuma dauki kofin duniya karo na hudu a tarihinsa.https://p.dw.com/p/1CcM4Talla