Jamus: Merkel ta cika shekaru 65 da hahuwa | BATUTUWA | DW | 17.07.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Jamus: Merkel ta cika shekaru 65 da hahuwa

A matsayinta na mace ta farko da ta zama shugabar gwamnati a Jamus, Angela Merkel ta tafiyar da mulki yadda ya kamata a lokatan da aka fuskanci kalubale a fannonin siyasa da tattalin arziki. A lokacin da ta cika shekara 65 a duniya, sanayyarta ta makamar aiki ta zama wata hanya ta kwantar da hankali a kan matsalar kaduwar jiki da ta yi fama da ita a baya-bayannan.

A dubi bidiyo 02:36