Jamus: An kama hanyar kafa gwamnatin hadaka | Zamantakewa | DW | 26.01.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Jamus: An kama hanyar kafa gwamnatin hadaka

Jamiyyar SPD ta amince da kulla kawance da jam'iyyar Angela Merkel ta CDU domin bude tattaunawar kafa gwamnati bayan da jam‘iyyar ta kada kuri‘ar raba gardama da 'ya'yan jam’iyyar.

'Yan jam'iyyar na SPD da dama ba su amince da bude shawarwari wadanda za su kai ga girka kawance  siyasar  da ake wa lakabi da GROKO, wannan nasara da aka cimma za ta kawo karshen rikita-rikitar siyasar da Jamus ta samu kanta a ciki tun bayan babban zaben kasa na watan Satumban shekara ta 2017.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin