Jamus: Ɗaura auren ′yan luwaɗi da madigo | Labarai | DW | 01.10.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Jamus: Ɗaura auren 'yan luwaɗi da madigo

An ɗaura aure kusan guda 20 tsaknin maza da maza da kuma mata da mata a wasu garuruwa na Jamus.

Erste Homo-Ehe geschlossen (AP)

A yau ɗaya ga watan Oktoba a garuruwa da dama na Jamus kama daga Berlin da Hamburg da Frankfurt a karon farko an kaddamar da rukunin aurataya na jinsi daya, watau auran 'yan madigo da 'yan luwaɗi tsakanin maza da maza da kuma mata da mata. A cikin watan Yuni da ya gabata ne majalisar dokokin Bundestag ta amince da kudirin dokar na auren jinsi. Yanzu haka dai Jamus ita ce kasa ta 15 da ta amince da dokar