Jamhuriyar Demokaradiyyar Kwango: Rasa matsuguni | Duka rahotanni | DW | 02.10.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Jamhuriyar Demokaradiyyar Kwango: Rasa matsuguni

Fiye da mutane 200,000 suka warwatse a sansanonin ''yan gudun hijira 17 a yankunan garin Kalemie na gabashin Jamhuriyar Demokaradiyyar Kwango. Yanayi mai wuya amma hafa yafi zama a gida.