Indiya: Manajan banki dan shekaru 14 | Zamantakewa | DW | 28.12.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Indiya: Manajan banki dan shekaru 14

Yaran da ke gararanba a kan titunan kasar Indiya, sun samu tallafin wata kungiya da ke ba su kwarin gwiwar yin sana'o'i har ma ta taya su adana kudadensu a banki.

A dubi bidiyo 02:47
Now live
mintuna 02:47