Illolin aika hotunan batsa ta wayar salula
February 11, 2019Talla
Sexting a turancin Ingilishi na nufin mu’amala ta yin musayar sako na text na batsa ko aika hoto ko bidiyo da ke nuna tsaraici, yanzu haka ana samun karuwar yaduwar ire-iren wadannan hotunan da masana halayar dan adam ke baiyana su a matsayin masu hadarin gaske.