1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hulda tsakanin DW da wasu kafofin yada labarai

December 24, 2020

A Jamhuriyar Nijar huldar da tashar DW ta kulla tare da wasu gidajen radiyoyi masu zaman kan, na taka babbar rawa wajen bai wa al’ummar kasar damar samun labarai da shirye-shiryen na DW cikin sauki ba tare da sun sha wahalar neman tashar ba.

https://p.dw.com/p/3nBvQ