1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hulda kasuwanci tsakanin Amirka da Britaniya

Abdourahamane Hassane
July 13, 2018

Shugaba Donald Trump ya ce Amirka ba za ta yi huldar kasuwanci ba da Britaniya inda har kasar ta kula hulda da kungiyar tarrayar Turai.

https://p.dw.com/p/31N6r
Donald Trump tare da firaministan Birtaniya Thesresa May
Donald Trump tare da firaministan Birtaniya Thesresa MayHoto: Reuters/K. Lamarque

Donald Trump ya ce idan ko har sassan biyu suka cimma yarjejeniya a maimakon Amirka ta yi hulda da Britaniya za ta yi ne da kungiyar EU. Donald Trump ya bayyana haka ne a gabanin isarsa jiya a Britaniyar inda ya je da nufin cimma yarjejeniyar cinikaya da kasar.