Hukumar Tarayyar Turai | BATUTUWA | DW | 23.03.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Hukumar Tarayyar Turai

Hukumar Tarayyar Turai bangare ne da ke jagorantar kungiyar tarayyar Turai ta EU wadda ke da hedikwatarta a birnin Brussels na Beljiyam.

Hukumar mai mambobi 28 ita ce ke da wuka da nama wajen aiwatar da manufofi na Turai da ma daukar matakai da gudanar da shirye-shirye na Kungiyar Tarayyar Turai ta EU.

Nuna karin rahotanni