Himma dai Matasa: Matashi mai yankan farce | Himma dai Matasa | DW | 19.01.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Himma dai Matasa: Matashi mai yankan farce

Usman Muhammad wani matashi ne a jihar Gombe da ke Najeriya, wanda bayan ya kamala karatunsa ya rungumi sana'ar yankan farce wacce ake ganin kamar ba sanar wadanda su ka yi karatun zamani ba ce.

A dubi bidiyo 01:38

.