Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A wannan karon, shirin ya leka Jamhuriyar Nijar da Ghana, domin lalubo matasan da suka mike tsaye suka fara sana'o'in dogaro da kansu.
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3lmsJ
Mun dukufa wajen yin aikin jarida ba tare da son zuciya ba.
A Jamhuriyar Nijar gwamnati ta dage dokar rufe wuraren ibada wacce ta sanya a karshen watan Maris, a wani mataki na dakile yaduwar annobar cutar coronavirus a kasar.