1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Himma dai Matasa

Abdullahi Tanko Bala LMJ
May 12, 2021

Shiri ne da ke tsakulo matasan da suka tashi domin neman na kansu a nahiyarmu ta Afirka, a wani mataki na zaburar da matsan da ke zaman kashe wando su ma su tashi su nemi abin dogaro da kai.

https://p.dw.com/p/3tJiJ