Himma dai Matasa: 07.07.2021 | Zamantakewa | DW | 06.07.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Himma dai Matasa: 07.07.2021

Sannu a hankali, matasa a nahiyar Afirka na kokari gaya wajen samun sana'o'in dogaro da kansu, maimakon dogaro da aikin gwamnati ko na kamfani. Shirin Himma dai Matasa, na karfafa gwiwar irin wadannan matasa ta hanyar zakulo su da tattaunawa da su.

Saurari sauti 10:21